Sabuwar zanga-zanga ta ɓarke a ƙaramar hukumar Numan ta Jihar Adamawa a ranar Talata, sakamakon zargin cewa wasu jami’an Sojojin Najeriya sun kashe mata yayin wani...
Akalla mata bakwai suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha ɗaya suka samu raunuka a lokacin wata zanga-zanga da aka gudanar a jiya a ƙaramar...
A Najeriya, zalunci da tauye haƙƙin jama’a ba sabon abu ba ne, musamman idan wanda ke aikata hakan na da wani ƙarfin iko ko madafa ta...
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Jihar Adamawa (Adamawa State Polytechnic, Yola) ta sanar da rufe makarantar na tsawon mako guda, bayan wata zanga-zangar dalibai da ta ɓarke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fiye da malaman makaranta 3,000 daga kananan hukumomi 13 na Jihar Ebonyi suka gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi a Abakaliki, babban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar kare hakkin dan Adam ta Najeriya ta fitar da wani rahoto da ke nuna cewa an samu karuwar yadda ake cin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kimanin masu zanga zangar su 76 ne aka tuhuma da manyan laifuffuka 10 da ya hada da cin amanar kasa, lalata kayayyaki,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa kan yaran da aka kama a lokacin Zanga-zanga. Gwamnan ya ce zan yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban Mutane Sun Fito Zanga-zanga A Legas Da Abuja A Ranar Cikar Najeriya Shekaru 64 Da Samun Yancin Kai Sabuwar zanga-zanga ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Zanga-zanga ta ɓarke a Babban Birnin Tarayya Abuja sakamakon wahalar man fetur da ake fama da ita. Mazauna Abuja ɗauke da kwalaye...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan farin kaya sun kama ɗaya daga cikin jagororin zanga-zangar yunwa a Abuja, Micheal Lenin. Jaridar Blueprint ta ruwaito cewa ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, Masu zanga zanga a jihar sun zargi jami’an tsaro da harbi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zanga-Zangar Adawa Da Tsadar Rayuwa Ta Barke A Jihar Neja Jaridar Daily trust ta ruwaito cewa wasu matasa sun bazama kan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Batun shirin fara zanga-zanga a Najeriya daga ranar 1 ga watan Agusta yana cigaba da tayar da kura da daukan hankalin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu sayar da mai a garuruwan Abuja, Kogi da Nasarawa sun rufe gidajen mai dalilin shirin zanga-zanga da za gudanar ɗaya ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar Shugabancin kasar a zaben shekarar 2023 a jam’iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon mai tsawatarwa a zauren majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya roki shugaban kasa, Bola Tinubu, ya saurari kuka da korafin ‘yan...
Ya Kamata A Ce Tun Farko Najeriya Ta Koyi Darasi Daga Zanga-zangar Fushin Ƙarin Kuɗin Haraji Ta Ɓarke A Ƙasar Kenya Ya kamata a ce tun...