Connect with us

Politics

Ta Akwatin Zabe Ya Kamata ‘Yan Nijeriya Su Nuna Fushinsu Ba Ta Hanyar Zanga-Zanga Ba  —Kwankwaso

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

Dan takarar Shugabancin kasar  a zaben shekarar 2023 a  jam’iyyar New Nigeria People Party (NNPP) na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ta akwatin zabe ya kamata ‘yan Nijeriya su nuna fushinsu ba ta hanyar zanga-zanga ba

Haka zakika ya bukaci ‘yan Najeriya da su nemi sauyi ta hanyar dimokradiyya maimakon zanga-zanga.

Advertisement

Gudumawar Da Matatar Man Dangote  Zata Baiwa Najeriya Da TattalIin Arzikin Duniya?

Kwankwaso Ya bayyana hakan ne A cikin wata sanarwa da shi da kan sa ya sanya wa hannu a ranar Jumma’a 26 ga Yuli, 2024 Ya shiga cikin rashin jin dadi da kan kiraye-kirayen zanga-zangar da matasan ke Shirin gudanarwa a duk fa’din Kasar

 

Advertisement

Sanata Kwankwaso ya jaddada cewa za a iya samun sauyi mai inganci kuma mai dorewa Amma t hanyar zaben Shugaba na gari Kuma ta hanyar akwatinan zabe

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending