News
Yan Bindiga Sun Sace Alkalin Babbar Kotu A Kebbi
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza yayin wani hari da suka kai gidansa da ke garin Bunza.
Advertisements
Advertisements
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru da misalin karfe 12 na dare yayin da alkalin ya dawo daga Sokoto.
Advertisements
Babban Lauyan Gwamnatin Kano Ya Halarci Bikin Yaye Ɗaliban Blazing Star International School
Advertisements
Advertisements
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi SP Bashir Usman ya tabbatar da faruwar lamarin.
Advertisements
