Ya Kamata A Ce Tun Farko Najeriya Ta Koyi Darasi Daga Zanga-zangar Fushin Ƙarin Kuɗin Haraji Ta Ɓarke A Ƙasar Kenya Ya kamata a ce tun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadado ta NLC, ta zargi gwamnatin tarraya da kitsa kai wa ‘ya’yanta hari a lokacin zanga-zangar da ƙungiyar ta shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fasinjojin jirgi da suka fusata a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano MAKIA, da ke jihar Kano, sun gudanar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama Aisha Jibrin, wata mata ‘yar shekara 57 da ta fara zanga-zanga kan tashin farashin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan dalibai ne suka yi dandazo a Kano a yau Litinin don nuna adawa da yadda ake ci gaba da yin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun sake kai farmaki unguwar Gandu tare da yin garkuwa da wasu dalibai a jami’ar tarayya da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dandazon matasa sun gudanar da wata zanga-zanga a unguwar Kurna da ke tsakiyar birnin Kano, inda suka toshe babban titin zuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daruruwan mata ne suka gudanar da zanga-zanga zuwa rundunar ‘yan sandan jihar Kano domin nuna rashin jin dadinsu kan yadda kotun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Idan zanga-zanga ce da nufin ibada ce ita kanta watau ‘ta-abbudiyah’ to, bidi’ah ce domin babu Zanga-zanga cikin ibadun musulunci. Kamar tattaken...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi jam’iyya mai mulki ta New Nigeria People Party (NNPP) da jam’iyyar adawa ta APC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’ya’yan jam’iyyar Labour a jihar Imo, a ranar Litinin din da ta gabata, sun gudanar da zanga-zanga a sakatariyar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakataren jam’iyyar APC na jiha Alhaji Zakari Sarina da mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP ta Kudu, Alhaji Ibrahim Daho ne suka karyata...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Mambobin kungiyar ma’aikatan shari’a a jihar Osun a ranar Litinin sun kulle kofar shiga babbar kotun jihar Osun da ke Osogbo domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi kira ga al’umma su kwantar da hankulansu, su kaucewa shiga duk wani nau’i na haramtaccen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gagarumar zanga-zanga ta barke a Jos, babban birnin jihar Filato, biyo bayan nasarar da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Dr...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bukaci kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da ta janye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugabannin kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC da TUC sun sanar da tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasar nan a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta yi barazanar kauracewa taron da za ta yi da gwamnatin tarayya a ranar Litinin 30...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamaiyyar kungiyoyin kwadagon kasar nan sun baiwa gwamnonin jihohi wa’adin makwanni biyu dasu fara yin aiki da yarjejeniyar da suka kulla...