DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin ma’aikatar ayyuka da gidaje na sanar da al’umma cewa ta bayar da umarnin rufe hanyar titin Jami’ar Bayero...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An bukacin Gwamnan kano Abba kabir Yusuf daya Tallafawa alummar unguwar Titin Dan dishe makarantar boko tudun Fulani bisa halin da yankin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano, KANSIEC, ta rage kudin fam din takarar zaben kananan hukumomi, biyo bayan umarnin kotu....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar yan sandan jahar Kano ta sake samun gagarumar nasarar kama kama wasu mutane 26 tare da kwato wayoyin sata guda 126,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da ceto Muhammad Nasir yaro dan shekara 4 da wasu mutane uku suka yi garkuwa...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban Rundunar Tsaro mai yaƙi da faɗan daba, da kuma daƙile kwacen waya, da magance harkokin Shaye-Shaye, a jihar Kano, kuma mashawarci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabuwar annobar cutar Mashako da ta ɓarke a jihar Kano ta laƙume rayukan fiye da mutane 40 yayinda wasu gommai yanzu haka...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta kama manyan jami’an gwamnatin jihar, kan zargin badakalar kudin maganin kananan hukumomi Cikin jami’an da...
DAGA SANI ABDULLAHI Al’amarin siyasa a jihar Kano ya sake daukan wani sabon salo yayin da jam’iyyar APC ta yi watsi da kudin form din takarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan yan sandan kano ya bayyana haka ne ranar Litinin a lokacin ganawarsa da ’yan jarida, inda ya ce rundunar ta kama...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya yi tashin gwauron zabo a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sardaunan Kano kuma tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilan da suka hana shi magana a kan rikicin masarautar kano duk...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu gungun mutane sun yiwa Dan Majalisar Dokokin Jihar Kano Abdul-Majid Umar Wanda akafisani da Mai rigar fata dukan tsiya a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25,...
DAGA ABDU ADO K/NAISA Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce zasu dauki mataki tare da saka kafar wando da su safarar kwayoyi Jaridar INDA...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke kula da harkokin shari’a ta jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa a kan wasu alkalai hudu da kuma magatakardar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A yayin da aka samu raguwar ayyukan fadan Daba da kuma kwacen Wayoyin mutane a fadin jihar Kano sakamakon sabbin dabarun da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama tare da tsare wasu ma’aikatan ma’aikatar lafiya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jirgin kasan Kaduna zuwa Kano zai fara aiki ne a farkon kwata na farko na shekarar 2025, kamar yadda Manajan Darakta...