Bayan gaisuwa irinta girmamawa da godiya bisa irin jajircewar ka a fannin da ya shafi cigaban jihar kano tun kafin nasarar jamiyyar NNPP a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gadar da ta ruguje a garin Fajewa da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano na haifar da matsananciyar wahala da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An shiga rudani a karshen mako yayinda fustattun al’ummar unguwa suka kama wata mata da ake zargi da Shanye Jinin wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar Yan Sanda Jahar Kano Sun Kama Mutane 8 Da Ake Zargi Da Tunzura Jama’a Dake Farwa Wadanda Ake Ikirarin Masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau ne gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da rabon kayan abinci a matsayin wani bangare na rage radadi, watanni uku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar masu kamfanonin kwasar shara a kasar nana (AWAMN) ta yi kira ga gwamnatocin Jihohi da na tarayya da su samar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin wasu mata masu shiga gidan mutane suna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada sabbin Hadimai 57 domin cike gurbin masu ba da shawara na musamman da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙamai da za su taimaka mar a cikin ƙunshin gwamnatinsa. Jaridar Indaranka ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al,ummar Jihar Kano sun bayyana damuwarsu kan karin kudin shiga gidan wanka da ba-haya, wanda ya kai kusan kashi 70 cikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwamishinan Ilimi Na Jahar Kano Alh Umar Haruna Doguwa a wani jawabi da yayi ma manema labarai Kwamishinan Ilimi na Jihar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. Domin magance wasu daga cikin matsalolin da suka dabaibaye Hukumar Samar da Magunguna (DMCSA), gwamnatin Kano ta karkashin Ma’aikatar Lafiya ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin Jihar Kano ta goma na shirin gyara dokar Ilimi ta jihar wadda aka samar tun shekarar 1963 zuwa matsayin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da asibitoci ta jihar Kano ta sauke shugaban asibitin yara na Hasiya Bayero bisa zargin rashin iya shugabanci. Wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Tabarbarewar tattalin arziki da ya biyo bayan cire tallafin man fetur a kasar nan, ya tilastawa mata da Iyayen marayu a Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama lalatattun magunguna da kuma magunguna na bogi. ‘Yan sandan sun samu gano wadannan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sake duba tsarin rabon kudi na Palliatives Allocation domin karin kaso...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano na wani yunkuri na kafa kwamitin nemowa ‘yan jihar Kano Guraben karatu, domin tabbatar da cewar ‘yan asalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Jam’iyyar APC reshen jihar Kano tayi kira ga mambobinta da su tashi tsaye domin kare dimokradiyya da bangaren shari’a yayinda Jam’iyyar NNPP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Allah Yayiwa Abdullahi Yakubu Dorayi, fitaccen dan jarida kuma tsohon ma’aikacin jaridar Triumph rasuwa. Labarin rasuwarsa a ranar Juma’a, 18 ga...