Connect with us

News

Zazzabin Maleriya Ne Ya Kama Yarona Ba Mata Masu Shan Jini Ba – Mahaifin Wani Yaro A Kano

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Advertisement

An shiga rudani a karshen mako yayinda fustattun al’ummar unguwa suka kama wata mata da ake zargi da Shanye Jinin wani yaro har ya mutu a yankin Hotoro Filin Lazio dake Kano.

Hakan na zuwa ne yayinda Labarai makamantan wannan na shanye Jinin mutane da zarar wasu mata sun shiga gidaje sun bukaci a basu ruwan sha ke cigaba da ruwa a sassa daban-daban na Arewa maso yammacin Kasar nan.

Advertisement

Ambaliyar ruwa tayi  Sanadiyar mutuwar mutum uku a Jahar Kebbi

Areawa Radio ta rawaito cewa ta tuntubi Mahaifin yaron da ake zargi an shanyewa Jini ya mutu, Mai Suna Nura Nafiu, inda ya musanta hakan yana mai cewa sun garzaya Asibiti da yaron Kuma ance zazzabin cizon sauro ne ya sameshi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending