News
Sarkin Kano Ya Amince da Nadin Sabbin Wakilai A kasuwanni Jahar Kano.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Amince da Nadin Sabbin Wakilai A kasuwar Kwari , Singa da Wafa Dan Samun wakilnchi a Cikin kasuwanan .
Jaridar Indaranka ta rawaito cewa hakan na daya da cikin hanyar da mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR CNOJ JP zai tabbatar da amince ga yan Kasuwar.
Zazzabin Maleriya Ne Ya Kama Yarona Ba Mata Masu Shan Jini Ba – Mahaifin Wani Yaro A Kano
Sunayen mutanan sun hada da :
1. Alh Bashir Dan Bako ( Wamban Wafa )
Wakilin sarkin kano A Kasuwar Wafa
2. Alh Aminu A Mai sunan Sarkin
Wakilin sarkin kano a Kantin Kwari
3. Alh. Isah Abba . Wakilin sarkin kano A Kasuwar Singa
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR JP, ya bukaci Wakilai da aka nada su zamo jakadu nagari a duk inda suka samu kansu tareda gudanar da aikinsu da gaskiya da amana tareda Sanya tsoron Allah.
Wani labarin kuma Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Karbi Gamayyar Kungiyar Mata Musulmi ta kasa Reshen Jihar Kano ( Federation of Woman Musulmin Association of
Nigeria )
