A daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a sassan Arewacin Najeriya, birnin Kano na fuskantar matsanancin zafin rana da ya kai fiye da digiri...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta cafke wani ɗan kasuwa ɗan Angola, Mbala Dajou Abuba, mai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ƙasa ta (NDLEA) ta tabbatar da kama wani ɗan kasuwa wanda ya yi ƙoƙarin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya yi tashin gwauron zabo a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutane 21 a jihar Neja da ke yankin Arewa maso yammacin Najeriya, a wani hari da...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wata gobara ta lalata shaguna da dama tare da kashe mutum daya a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara. Jaridar DAILY...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis ta ce ta dakile wani mummunan lamari a kasuwar Garki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Ya Amince da Nadin Sabbin Wakilai A kasuwar Kwari ,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Barazanar harin ta’addanci ta tilasta masarautar Borgu da ke Karamar Hukumar Borgu ta Jihar Neja rufe manyan kasuwannin...