Connect with us

News

Arc. Ahmad Abba Yusuf yana taya al’ummar Kano murnar bikin Sallah.

Published

on

Arc Ahmad abba Yusuf

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Babban sakataren ma,ikatar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano Arc. Ahmad Abba Yusuf na taya al’ummar Kano murnar bikin Sallah.
Hakan na kunshe ta cikin wata Sanarwar ta muryar da aka turawa da jaridar indaranka a yau.

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Jihar su 19

Sanarwar tace sallah Babba lokaci ne da iyalai da abokai d sauran jama’a zasu hadu domin samar da hadin kai tareda taimakon juna da jinkai.
Haka Kuma ya yabawa gwamnan jahar kano abba kabir Yusuf da Kuma mataimakin sa akan manufofinsu na samar da rayuwar gaba mai kyau, abun ayaba ne, a saboda haka zan cigaba da aiki tukuru tareda sadaukar dakai wajen inganta rayuwar al’ummar mu ta Kano”.
Ahmad ya yi wa alhazan kasa mai tsarki addu’ar Allah ya dawo da su gida lafiya.

Advertisement

Ahmad wanda rike mukamin Babban sakataren ma,ikatar kula da tarihi da al’adu ta jihar Kano, ya tabbatarwa da mutanen Kano cewa bazai gajiya ba wajen ya farantawa al’ummar jahar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending