Connect with us

News

Ganduje ya umarci a fito motocin kanawa bus service dan fara jigila kyauta.

Published

on

 

Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus da su fito su fara jigila kyauta domin kai Al’ummar Jihar Kano guraren sana’oinsu, ofisoshinsu da Makarantu don sauqawa bisa rashin wadatattun kudi wato #CASH

Advertisement

 

Cikin wata Sanarwa da Engr. Rabiu Suleiman Bichi ya Sanyawa hannu, yace Za’a fara Jigilar daga Gobe Litinin.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending