News
Yan bindiga sun sace babban Dan kasuwa a Kano
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU
Ƴan Bindiga ɗauke da manya manyan makamai sun kai hari a Garin Kachako na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano inda suka ɗauke wani Babban Dan kasuwar garin Alhaji Sabo Mai Goro.
Liberty radio Kano ta rawaito cewa Sai dai matasan garin da mafarauta da jami’an ƴan sanda sun bi sawunsu kasancewar a ƙafa suka gudu da shi suna harbe-harbe.
Bayan kai komo Ƴan Bindigar sun saki ɗan Kasuwar a hanya.
Advertisements
-
News5 days ago
Kwararren Mai Daukar Hoton Labari Maikatanga Ya Shiga Sahun Kwamitin Alkalan Gasar Wole Soyinka Ta 2026
-
News3 days ago
Magoya Bayan APC Sun Yi Allah-Wadai da Rushe Gidan Sani Sha’aban, Sun Buƙaci a Yi Adalci
-
News1 day ago
Ƙungiyar ’Yan Kasuwar Wayoyi Ta Buƙaci NCC Ta Dakatar Da Tsarin Tantance Wayoyi Na DMS Tsawon Kwanaki 90
