’Yan bindiga sun sace yara da wasu ’yan uwa a jihar Edo, a wani hari da ya faru a yankin Evboneka da ke kan hanyar Benin...
Masana kiwon lafiya a Jihar Ogun sun yi gargadi kan karuwar mutuwar mata masu juna biyu, inda suka danganta lamarin da yawaitar zubar da ciki ba...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce wani yaro mai shekaru uku ya rasu bayan faɗawa cikin rijiya a ƙauyen Wangara da ke Karamar Hukumar...
Jami’an runduna ta 22 tare da hadin gwiwar ofishin mai bai’wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu sun lalata sansanonin ‘yan bindiga da...
An sake samun wasu sabbin hare-haren ƴan bindiga a sassan jihar Katsina dai dai lokacin da ake jita-jitar cewa gwamnatin jihar na wani shirin sakin ɗimbin...
Wani sabon rahoto da cibiyar bincike ta SBM Intelligence ta fitar ya nuna cewa ’yan bindiga sun karɓi aƙalla Naira biliyan 2.57 a matsayin kuɗin fansa...
Akalla mutane uku sun rasa rayukansu, yayin da wasu uku suka fada hannun ‘yan bindiga a wani sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Shanono...
Jami’an sa-kai na tsaro a jihar Kogi sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindigar daji kayan masarufi da sauran taimako...
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Shuwaka na Garga, a karamar hukumar Kanam ta Jihar Filato, Malam Hudu Barau, kwanaki shida bayan sun yi garkuwa da shi....
Wasu ƴan bindiga sun kai hari a garin Kafin Maiyaki da ke ƙaramar hukumar Kiru, jihar Kano, inda suka kashe wani jami’in sa-kai sannan suka yi...
Mazauna akalla kauyuka 30 daga Dan-Isa da Kagara, a karamar hukumar Kaura-Namoda, Jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zanga a Gusau, babban birnin jihar, a ranar Alhamis,...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari gidan tsohon Ministan Wasanni na Tarayya, Damishi Sango, da ke ƙauyen Dalwal a ƙaramar hukumar Riyom...
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai karkashin jagorancin wani fitaccen kasurgumin dan bindiga mai suna Babaro sun kwace iko da jagorancin karamar...
Wasu ƴan bindiga dauke da muggan makamai sun kai wani mummunan hari a unguwar Grow Homes Estate da ke Chikakore, kusa da Kubwa a birnin tarayya...
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Kaura Namoda/Birnin Magaji a Jihar Zamfara, Hon. Aminu Sani Jaji, ya ce ‘yan bindiga sun sace fiye da mutane 200...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bukaci kafafen yaɗa labarai da su daina tallata ayyukan ’yan ta’adda da ’yan bindiga da...
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Ɓagwai da Shanono a Jihar Kano, Yusuf Badau, ya koka kan yadda ‘yan bindiga ke addabar yankin da yake wakilta. PRNIGERIAN...
‘Yan bindiga sun sace mata kimanin 27 da ke rakiyar kai wata amarya a kauyen Kumi a karamar hukumar Maru da ke jihar Zamfara. Rahotanni sun...
Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), tsohon darakta Janar na shirin NYSC, ya samu ‘yanci bayan shafe kwanaki 56 a hannun ‘yan bindiga. An sace shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun kai hari a gidan wani mai suna Alhaji Yusha’u Ma’aruf, wanda shi ne mai gudanar da asibiti mai zaman...