DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu bayanan sirri da Jami’an farin kaya DSS suka fitar sun bayyana cewa ƴan bindiga na shirin sake kai ma Jirgin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun kashe wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne tare da kwato bindiga kirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mahara da ake zargi mayaka masu ikirarin jihadi ne sun kashe mutane 13 ciki har da sojoji 3 a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari unguwar Kofar Gayan da ke Zariya a Jihar Kaduna, inda suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar sojin sama ta bayyana nasarar hallaka manyan yan bindigar da suka addabi yankin Arewa maso yammacin Nijeriya musamman yankin Zamfara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan bindiga sun sace mata akalla 23 a wani daji da kuma wasu ma’aikatan wani kamfanin gine-gine a Jihar Zamfara....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Yan bindiga sun yi barazanar auren ‘yan matan da suka yi garkuwa da su idan iyayensu suka gagara biyan kudin fansa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoma a jihar Zamfara na cikin fargabar yin noma a bana, saboda kalubalen tsaro da jihar ke cigaba da fuskanta. Daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Filato ta sake ayyana dokar hana yawo ta tsawon sa’o’i ashirin da hudu a karamar hukumar Mangu, biyo bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar ’yan bindiga sun sace wasu ma’aikatan kamfanin gine-gine su hudu a garin Tashar Yari da ke Karamar Hukumar Makarfi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An samu tashin hankali a yammacin ranar Juma’a lokacin da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ’yan bindiga sun kai farmaki majami’ar RCCG da ke Abule-Ori a Karamar Hukumar Obafemi Owode ta Jihar Ogun, inda suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Rundunar Sojojin Sama (CAS), Air Vice Marshal (AVM) Hassan Bala Abubakar, ya tuhumi jami’an sojin sama da su tabbatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan banga da ke karkashin hukumar sa kai ta jihar Benue (BSCVG), Saater Apera. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahoton ya ce mahara sun kashe mutum 1,872 a Najeriya tare da sace wasu 714, aka kuma jikkata wasu daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani da ’yan bindiga suka kai hari gidansu da nufin yin garkuwa da mahaifinsa a Jihar Kano ya yi dambe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘Yan bindiga da ba’a san ku su waye ba sun halaka mutane 38, wanda ya hada da kananan yara da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga jihar Neja a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da manoma a wani ƙauye da ke karamar...