DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun kai hari a gidan wani mai suna Alhaji Yusha’u Ma’aruf, wanda shi ne mai gudanar da asibiti mai zaman...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan bindiga da suka yi kuste a jihar da nufin aikata mummunar manufa, lamarin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon shugaban hukumar masu hidimtawa kasa (NYSC), Manjo Janar Mahraz Tsiga (mai ritaya), tare da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A Wata musayar wuta da aka yi a tsakanin ƴan bindiga da dakarun tsaro na sakai CPG a jihar Zamfara PRNIGERIAN ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wani Basarake a Jihar Katsina da ake zargi da hada baki da ‘yan bindiga masu garkuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunan hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a kauyen Kanya da ke karamar hukumar Danko/Wasagu a Jihar Kebbi, ya yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren ɗan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen satar mutane da karɓar kuɗin fansa, Bello Turji, ya zargi gwamnan Zamfara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga masu ɗauke da muggan makamai sun afka garin Janbaƙo cikin Ƙaramar Hukumar Maradun a Jihar Zamfara. Maharan sun kai farmakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro na Sibul Difens (NSCDC), reshen jihar Zamfara, ta kori wani jami’in ta, Maikano Sarkin-Tasha, bisa zargin hada baki da ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ’Yan bindiga daji sun kai hari tare da sace mata hudu a Babban Asibitin Kurfi da kr Jihar Katsina. Da misalin karfe...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari a wani ƙaramin asibitin gwamnati (PHC) da ke Kuyallo a ƙaramar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewar hare-haren ’yan bindiga ba za su yi nasara ba, face sai da taimakon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alkaluman mutanen da aka kashe a Najeriya tun bayan rantsar da shugaba Bola Ahmad Tinubu a ranar 29 ga watan Mayun shakarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, tare da sauran shugabannin rundunar sojoji su tattara kayansu su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar yankin Gobir a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto sun ce matsalar tsaron da suke fama da ita na ƙara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lamari dake ɗaukar hankalin al’uma a halin yanzu shine yadda yan bindiga, suka sace wasu jarirai ‘yan biyu tare da mahaifiyarsu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƴan bindiga a wani karon sun sake tare hanyar Gusau-Funtua tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama a motoci uku a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta sanar da cewa ta kama wani yaro mai shekara 13 bisa zarginsa da aikata laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mata da jami’an rundunar ‘yan sanda suka kama da carbin alburusai 550 na bindigar AK47 ta bayyana cewa ana biyan ta...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ‘Yan bindiga sun tilastawa mazauna garin Bassa da ke noma a jihar Neja barin gidajensu sakamakon wani mummunan hari da ya yi...