DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan bindiga sun sace wasu malaman jami’ar tarayya ta Dutsin Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Richard Kyaram da kuma Dakta Hamza....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A makon da ya gabata ne gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa ta’addanci ya zama wani kasuwanci da wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga suka kai kasuwar kwanar Maro da ke mazabar Maro a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga da ke kan babura sun kashe wani mutum mai suna Mutiu Salako, POS a Oke Lantoro a Abeokuta jihar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ƙalla ‘yan bindiga, ɓarayin daji da tsageru 97 ne Babban Ofishin Tsaro da ke Abuja ya bayyana a matsayin waɗanda yake...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kimanin makonni biyu da suka gabata ne aka ‘yan bindiga suka sace yaran su 16 a wata makatrantar Almajirai da ke kauyen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Asabar din da ta gabata ne wasu ‘yan ta’adda suka kai hari kan al’ummar Dogon-noma da ke karamar hukumar Kajuru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutanen da suka shaƙi iskar ‘yanci daga hannun ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da su sun bayyana cewa mutanen da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kai hari a kan ayarin motocin daurin aure a garin Damari da ke karamar hukumar Sabuwa ta jihar...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A wani hari da suka kai lokuta daban-daban a kauyukan dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara ƴan bindiga sun kashe mutum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’yan sandan Nijeriya reshen Abuja ta sanar da kama wani da ake zargin kasurgumin mai garkuwa da mutane ne a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Al’ummomin Karamar Hukuma Giwa a Jihar Kaduna sun gudanar da zanga-zanga a Fadar Sarkin Zazzau kan matsalar ke addabar yankinsu. Matasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga sun sace wasu dalibai mata biyu na Jami’ar Al-Qalam da ke Jihar Katsina. Wadanda lamarin ya rutsa da su,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yansanda sun tabbatar da cewa mutane shida ne suka jikkata a wata arangama tsakanin jami’an tsaro da ‘yan bindiga a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindigan da suka yi garkuwa da wani tsoho mai shekara 70 Pa Adeife Adelaja sun bukaci a biya su naira...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da al’ummar Jihar Taraba ke zaman zullumi da jimamin takaicin yadda ‘yan bindiga suka arce da wani basaraken jihar da fadawan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Fitaccen mawaƙin ‘balaja’u’, rawar kwambilon da aka fi sani da kiɗan juju, Omoba De Jombo, ya faɗa hannun ‘yan bindiga, shi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum tara suka mutu sannan aka yi garkuwa da mutane da dama a harin da ‘yan bindiga suka kai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta cafke wasu mutum hudu da take zargi da ta’adar garkuwa da mutane a Karamar Hukumar Ringim....