DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 40 ne ’yan bindiga suka kashe, ciki har da jami’an tsaro, a jihohin Kebbi da Zamfara a...
Bayan shekara biyu, ’yan bindiga sun sako hudu daga cikin ragowar daliban Makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya ta ’Yanmata (FGC) da ke Birnin Yauri a...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake tare da wasu mutum 13 a Yankin Babban Birnin Tarayya. A cikin dare ne ’yan bindigar suka kutsa...
’Yan bindiga a wannan Lahadin sun sace dalibai mata biyu na Jami’ar Tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara. Rahotonni sun ce ’yan fashin dauke...
Kasa da awa 24 bayan ’yan bindiga sun sace wani jaririn da wata mai jego ta haifa a sansaninsu, an sake kashe mutum...
Ƴan ta’adda sun hallaka wata mata mai juna biyu na wata shida da wasu mutum huɗu a garin Agwa da ke ƙaramar hukumar Rafi...
’Yan bindigar sun kashe shi ne tare da wani dan sanda mai mukamin Sajan da wani dan banga a lokacin da suka kai dauki...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Maigarin Kauyen karamar hukumar Rimingado, Alhaji Dahiru Abbas, a yau Lahadi....
Yan bindiga sun kona wata kurmus bayan sun kai hari a gidan tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS, Emeka Ngwu. Mazauna yankin sun ce...
Wasu ‘yan bindiga sun kone Babbar Kotun Oguta da ke Karamar Hukumar Oguta a Jihar Imo. Harin wanda ya faru a daren ranar Lahadi,...
Wasu ’yan bindiga sun kashe baturen ’yan sanda (DPO) na yankin Paiko, hedkwatar Karamar Hukumar Paikoro da ke Jihar Neja, SP Mukhtar Sabi’u,...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABIU Ƴan Bindiga ɗauke da manya manyan makamai sun kai hari a Garin Kachako na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Jihar Imo na cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na gundumar Umuchoke a garin Okwe...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An kashe wani jami’in ‘yan sanda guda a dare ranar Juma’a, lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji da dama a wata tashar jirgin kasa da ke karamar hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mahara sun kone ofishin ’yan sanda na yankin Afor Atta da ke Karamar Hukumar Njaba a Jihar Imo. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kashe kasurgumin dan ta’adda Madaki Mansur tare da wasu 11 a wani samame a Dajin Alkaleri da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta karyata labarin da ke yawo cewa wasu ’yan bindiga sun kai hari kan wasu yankunan da ke kusa da inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun halaka wani dan sa kai mai suna Kabiru Ibrahim mai shekaru 45 a lokacin da suka...