Connect with us

News

Wasu Yan Bindiga Sun Kona Wata Dattijuwa Da Ranta

Published

on

 

 

Advertisement

Yan bindiga sun kona wata kurmus bayan sun kai hari a gidan tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS, Emeka Ngwu.

Mazauna yankin sun ce ’yan bindigar sun cinna wa gidaje biyar wuta a kauyen Amagu Ihube da ke Karamar Hukumar Okigwe ta Jihar Imo.

Advertisement

 

INEC ta gargaɗi masu sa ido kan zaɓen Najeriya

Tsohon Daraktan ta  DSS, Emeka Ngwu, ya tabbatar da harin da kuma rasuwar dattijuwar a cikin gidan nasa.

Advertisement

 

Kawo yanzu dai babu tabbaci game da dangantakar Ngwu da dattijuwar da aka kashe.

Advertisement

 

 

Advertisement

Cikin gidajen da suka kone akwai gidan Kwamishinan Wasanni da Harkokin Matasa, Emeka Okoronkwo, da na tsohon Kwamishinan Yada Labaran jihar, Nnamdi Obiaraeri.

 

Advertisement

Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Imo, ASP Henry Okoye, ya tabbatar da harin, ya kuma ce sun fara bincike kan lamarin.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

AMINIYA

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending