Connect with us

News

Sarkin musulmi ya sanar da Laraba a matsayin 1 ga watan Sha’aban

Published

on

 

 

Advertisement

Fadar Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya Muhammad sa’ad Abubakar lll ta sanar da ranar Laraba a matsayin 1 ga watan Sha’aban.

 

Advertisement

A wani saƙo da sarkin malaman Sokoto, kuma sakataren kwamitin ganin watan Malam Yahaya Muhammad Boyi ya aike wa da BBC ya ce mai alfarmar sarkin musulmin ya tsayar da ranar Laraba a matsayin 1 ga watan Sha’aban.

Wasu Yan Bindiga Sun Kona Wata Dattijuwa Da Ranta

Tun da farko dai kwamitin ganin wata na mai alfarma sarkin Musulmin ya wallafa a shafinsa Tuwita cewa kasancewar ba su samu labarin ganin jinjirin watan ranar Litinin ba.

Advertisement

 

Mai Alfarma sarkin musulmin ya sanar da ranar Laraba 22 ga watan Fabrairu a matsayin ranar 1 ga watan Sha’aban.

Advertisement

 

 

Advertisement

Ganin watan na Sha’aban, abu ne mai matuƙar muhimmanci ga al’ummar Musulmi, saboda shi ne watan ƙarshe kafin na Ramadan, wata mai tsarki da suke azumi tsawon kwana 29 ko 30.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending