Sarkin Musulmi kuma shugaban Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya sanar da Litinin a matsayin ranar farko ta watan...
Fadar Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya Muhammad sa’ad Abubakar lll ta sanar da ranar Laraba a matsayin 1 ga watan Sha’aban. A wani...