DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga birnin Tarayya Abuja na cewa an yi garkuwa da wasu mata takwas a yankin Kuje. Wannan labari na zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga sun shiga wani kauye a jahar Zamfara inda suka sace wani dagaci da sauran Mutane Yan bindiga sun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An sako Malamar Jami’ar Jihar Nasarawa, Dakta Comfort Adokwe, wadda aka yi garkuwa da ita ranar Lahadi. Jaridar Inda Ranka ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu karin mutane biyu sun mutu a hannun ‘yan ta’adda a yankin Birnin-Gwari da ke jihar Kaduna. Rahotanni sunce ‘yan ta’addan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A halin yanzu an samu rudani a jami’ar jihar Nasarawa dake garin Keffi (NSUK) bayan wasu ‘yan bindiga da ba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kashe mutane tara tare da yin garkuwa da wasu da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun halaka wasu jami’an sintiri guda tara da aka fi sani da Yan Ba Beli a jihar Bauchi. ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dakarun sojoji na musamman a Jihar Filato sunce jami’an su sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane 2 da kuma yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta jahar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki garin Funtua da ke karamar hukumar Funtua a jihar Katsina, inda suka kashe akalla mutum...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla kauyuka 17 ne a karamar hukumar Mangu ta Jihar Filato da suka rasa muhallansu sakamakon hare-haren baya-bayan nan da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Talata sun kutsa kai yankin Takanai a masarautar Atyap da ke karamar hukumar Zango Kataf...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa gwamnatinsa na da isassun bayanai da ke tabbatar da cewa akwai wasu jami’an Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya ta musanta zargin da gwamnan Jihar Zamfara ya yi cewa tana tattaunawa da ‘yan bindiga da ke addabar jihar. Ministan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna, ta Hallaka wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutum hudu daga cikin wadanda ‘yan bindiga suka harbe a cikin masallaci a Kaduna sun bar iyalai da zawarawa 61. Daily Trust...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. ’Yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Saya-Saya a Karamar Hukumar Ikara ta Jihar Kaduna, inda suka kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Akalla mutum 1,087,875 ne suka rasa matsugunansu sakamakon yawaitar ayyukan ‘yan bindiga da masu satar shanu da kuma masu garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace Kansilan gundumar Garu da ke Karamar Hukumar Soba ta Jihar Kaduna, Alhaji...