Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
An gurfanar da wani matashi mai suna Ayuba Isa a Babbar Kotun Jihar Kano da ke Audu Bako Secretariat, bisa tuhumarsa da kashe abokinsa, Ibrahim Dan...
Wani hatsarin mota da ya faru a Jihar Jigawa ya yi sanadin mutuwar mutum bakwai, ciki har da direban motar, sannan ya jikkata wasu 11. Kakakin...
Majalisar Zartarwar Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta amince da kashe ₦19.02 biliyan domin aiwatar da ayyuka masu muhimmanci a fannoni daban-daban na...
Akalla mutane uku sun rasa rayukansu, yayin da wasu uku suka fada hannun ‘yan bindiga a wani sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Shanono...
Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano ta tabbatar da gano sababbin nau’o’i guda huɗu na ƙwayar cutar shan inna a jihar, tare...
Al’ummar Kunshe a Gwado, da ke cikin mazabar Gandurwawa a karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano, sun bayyana damuwa kan rashin ababen more rayuwa da suka...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai shekaru 19 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai sama...
Wasu gungun kungiyoyin farar hula 201 a jihar Kano, ƙarƙashin inuwar Patriotic Coalition of Civil Society Organisations (PCCSOs), sun nesanta kansu daga wani abu da suka...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, sun cafke wani matashi mai shekaru 27, Umar Adamu-Umar, dauke da kilogiram...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 wajen gyara layin dogo jirgin ƙasa mai amfani da lantarki a Kano. Shugaban Kwamitin Ƙasafin Kuɗi...
Wata gobara ta kone dakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke ƙaramar hukumar Sumaila a jihar Kano, inda ta yi sanadin lalacewar kayan...
Kwamishinan Sifiri na jihar Kano Ibrahim Namadi ya yi belin Sulaiman Danwawu mutumin da ake zargin sa da kasancewa kasurgumin dilar miyagun kwayoyi ne. Jaridar DAILY...
Jami’an Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, wato NAFDAC, sun lalata Tramadol guda 491,000 da aka kama a Jihar Kano, a wani yunkuri...
Al’ummar yankin Tsamiya Babba Bakin Rafi da ke cikin Karamar Hukumar Gezawa a Jihar Kano sun roƙi Gwamnan Jihar,Abba Kabir Yusuf, da kuma Shugaban Karamar Hukumar...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Ziyarar da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya kai domin yin ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Kano, ta...
Rundunar ƴan sanda a Jihar Kano ta tabbatar da cafke mutum 11 da ake zargi da hannu a kisan wasu ɗalibai biyu na makarantar kwana ta...
Wasu lauyoyin gwamnatin Kano da suka nemi a sakaya sunan su sun koka bisa yadda suka zargi kwamishinan shari’a da mayar musu da aiki baya, tare...
Sana’ar gashin masara wadda aka fi sanin mata na gudanar da ita, musamman daga yankunan Kudancin Najeriya, na ƙara samun karɓuwa a tsakanin matasa maza a...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama matasa biyar da ake zargin suna kwace wa mutane wayoyi da sauran kayayyaki a cikin birnin Kano, ta hanyar...