Dare daya Allah kan yi bature in ji ’yan magana. Wannan ta tabbata a Jihar Kansas ta Amurka, inda wani maras galihu mai kwanan titi ya...
Tsohon kocin tawagar ƙwallon ƙafar mata ta Najeriya ‘Super Falcons’ Ismaila Mabo ya rasu yana da shekara 79 a duniya. Kafofin yaɗa labaran ƙasar sun ruwaito...
Real Madrid ta ce, ita ma za ta shiga cikin jerin masu karar Barcelona a kan zargin biyan kudi ga alkalan wasa don samun...
Gwamnan jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya Charles Soludo ya umarci mazauna jihar da su ci gaba da amfani da tsofaffin takardun naira 200...
Yan sanda a Ebonyi a jiya Lahadi a Abakaliki sun tabbatar da kashe kansila, Mista Ogbonnaya Ugwu a ranar Asabar. Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP...
An wayi garin ranar Litinin da gobara a Kasuwar Singer, wadda ta shahara wajen sayar da kayan abinci a Jihar Kano. Shaidu sun bayyana cewa gobarar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama wasu mutum biyar da take zargi da kasancewa ‘yan ƙungiyar asiri da suka yi shura wajen tono kaburbura domin...
Tsohon shugaban dalibai na Makarantar Kimiyya da Fasaha ta kano wanda aka fi sani da Bandirawo , wanda Kuma shi ne dan takarar majalisar jaha a...
Yayin da azumin watan Ramadana ke karatowa kasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8. Abubuwan da aka haramta din sun Hadar da 1. kashe lasifika...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne fadar shugaban kasar ta bayyana dalilin da ya sa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi shiru...
Shugaban hukumar Kidayar jama’a ta Najeriya Nasir Isa Kwarra ya ce ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi da ka yi a ƙasar ka...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta kama wasu mutum biyu da ake zargi da yi wa wata yarinya kurma mai shekara 15 fyade...
Wata kwantena mai kafa 40 ta murkushe Motar Amfani da Wasanni (SUV) a Titin Ago Palace, unguwar Mile 2 na Legas. Hukumar kula...
Ruwa wani abu ne tsururu mara launi da ke dauke da sinadaran hydrogen da oxygen. Ruwa dai yana da muhimmanci ga rayuwar mutane....
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP kuma dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar karamar hukumar burni da kewaye ta tarayya, Honorabul Shaaban Ibrahim Sharada, ya...
Hukumomi a Belgium sun haramta wa ma’aikatan gwamnatin tarayya amfani da shafin Tiktok a wayoyinsu na aiki. Ita ce ƙasa ta baya-bayan nan da ta ɗauki...
Biyo bayan zargin tafka magudi a zaben shugaban kasa da aka kammala kwanan nan, kungiyar yakin neman zaben Atiku Abubakar ta bayyana cewa Najeriya...
Juventus ta yi wasa ba tare da dan wasan tsakiyarta Paul Pogba ba, a nasarar da ta samu a kan Freighburg a zagayen kungiyoyi 16 na...
Barcelona na fuskantar tuhuma kan zargin cin hanci da rashawa da kungiyar ta biya Jose Maria Enriquez Negreira tsohon mataimakin shugaban kwamitin alkalan wasan Spain. A...
Mutane 5 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Enugu zuwa Awka zuwa Onitsha a ranar Alhamis. Kwamandan hukumar kiyaye...