Connect with us

News

Kasar Saudiyya ta Haramata abubuwa 8 da azumin bana

Published

on

 

Yayin da azumin watan Ramadana ke karatowa kasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8.

Advertisement

Abubuwan da aka haramta din sun Hadar da

1. kashe lasifika lokacin sallar asham.

Advertisement

2. Hana yada bidiyon sallar asham da ta tahajjudi a kafafen yada labarai a duk fadin duniya.

3. Haramtawa masu yin i’itikafi a masallaci har sai an tantancesu.

Advertisement

4. Sanya dokar takaita sallar dare da ake yi lokacin azumi don kowa ya koma gida da wuri.

5. Hana neman taimako ko tallafi a harabar masallaci da wasu keyi don bada buda baki.

Advertisement

6. Hana iyaye zuwa masallaci da yara, inda aka bukaci masu Yara su barsu a gida.

7. Dai na yin buda baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina.

Advertisement

8. Bada umarnin kashe lasifika ko Kuma rage sautinta.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending