Kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya bayyana irin matakan da gwamnatinsa ke dauka...
Hukumar kula da kafofin yaɗa labarai ta Pakistan ta haramta wa gidajen talbijin yaɗa jawabai da hirarrakin tsohon firaministan ƙasar Imran Khan. Cikin wata...
Liverpool ta yi wa Manchester United aiki mai sauki a wasan gasar Premier ranar Lahadi yayin ta lallasa Manchester United . Tauraron dan kwallon Netherlands Cody...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce jami’anta sun kashe wasu mutum biyu da ake zargi da garkuwa da mutane a garin Rafin...
Allah Ya yi wa limamin Jere da ke Karamar Hukumar Kagarko a Jihar Kaduna, Malam Adamu Usman, rasuwa a wannan Lahadin. Adamu, ya rasu...
‘Yan sandan kwantar da tarzoma sun yi artabu da dubban masu zanga-zanga da suka yi dandazo a harabar majalisar dokoki ta birnin Athenses a wannan Lahadi,...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa sun cafke wani dan kasuwa mai suna Kingsley Celestino mai shekaru 49 a filin jirgin...
Lionel Messi na shirin buga wa tawagar Argentina tamaula a karon farko tun bayan lashe kofin duniya a Qatar a 2022. Argentina ta samu...
Tsohon dan majalisa kuma mai sharhi kan al’umma, Sanata Shehu Sani, ya yi hasashen abin da gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele zai fuskanta...
Kylian Mbappé dan wasan gaba na PSG ya zama a wannan asabar dan wasa da ya fi zura kwallaye a tarihin Paris Saint-Germain ta hanyar...
Duk da umarnin kotun koli kan tsohon kudi, wani bincike yayi nuni da cewa masu sana’o’i da kuma direbobi a a sassan kasar nan...
’Yan bindigar sun kashe shi ne tare da wani dan sanda mai mukamin Sajan da wani dan banga a lokacin da suka kai dauki...
Real Betis da Real Madrid za su buga wasan mako na 24 ranar Lahadi a gasar La Liga a filin wasa na Benito Villamarin. Ranar 3...
Gwamnatin Yobe ta tsawaita lokacin aikin masu sana’ar haya da babur mai kafa uku (Keke NAPEP) zuwa karfe 8 na dare a fadin jihar. Gwamnatin...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Maigarin Kauyen karamar hukumar Rimingado, Alhaji Dahiru Abbas, a yau Lahadi....
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Adamu ya rasa kujerarsa ta Sanata a shiyyar Nasarawa ta yamma a hannun dan takarar...
A safiyar yau Litinin ne Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa a cibiyar tattara...
Abdulaziz Musa ’Yar’aduwa, kane ga tsohon Shugaban Kasa, Umaru Musa ’Yar’aduwa, ya lashe kujerar Sanatan Katsina ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC. INEC ta bayyana shi...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya lashe zaben shugaban kasa da aka gudanar a jihar Katsina, jahar shugaban kasa Muhammadu...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe zaben shugaban kasa a jihar Ogun, inda ta doke jam’iyyar PDP da sauran jam’iyyun siyasa....