Sports
Liverpool ta yi wa Manchester united Hukunci
Liverpool ta yi wa Manchester United aiki mai sauki a wasan gasar Premier ranar Lahadi yayin ta lallasa Manchester United .
Tauraron dan kwallon Netherlands Cody Gakpo, Mohamed Salah, da Darwin Nunez sun kasance cikin bajinta a filin wasa na Anfield, inda suka zura kwallaye biyu kowannensu ya jefa abokan hamayyarsu ci 7-0.
Advertisements
Advertisements
Mutanen Jurgen Klopp sun kafa sabon tarihin nasara a fafatawar da aka yi tsakanin kungiyoyin kwallon kafa biyu da suka fi samun nasara a Ingila.
Advertisements
-
News1 day ago
Jam’iyyar Labour Party Ta Yi Alkawarin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje A Kano
-
News3 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
