DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Liverpool ta lallasa Manchester United da ci 3-0 a karawar da suka yi a yammacin yau a gaban magabata. Diaz ya jefawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Arsenal ta lallasa Liverpool da ci 3-1 a karawar da suka yi a gasar firmiya ta Ingila, nasarar da ta taimakawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD MUHAMMAD Wata tawagar jami’an kungiyar kwallon kafa ta Al-Ittihad a Saudiya ta yi tattaki zuwa Ingila don tattaunawa da Mohamed Salah na Liverpool...
Liverpool ta samu nasarar farko cikin wasanni 5 da ta buga a gasar Premier Ingila, bayan da ta lallasa Leeds United a gida da kwallaye 6-1....
Liverpool ta yi wa Manchester United aiki mai sauki a wasan gasar Premier ranar Lahadi yayin ta lallasa Manchester United . Tauraron dan kwallon Netherlands Cody...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar kwallon kafa ta Brigton ta yi waje da takwararta ta Liverpol daga gasar cin kofin FA , gasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta yi ta ganawa da matashin dan wasan Palmeiras, Endrick amma kuma tana fuskantar gogayya a kan dan Brazil...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce Liverpool har yanzu su ne banyan abokan hamayyarsa a tseren...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD A ranar Juma’ar da ta gabata ce Crystal Palace da Arsenal suka bude taro da...