Connect with us

Sports

Liverpool ne manyan abokan hamayyarmu in ji Guardiola

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce Liverpool har yanzu su ne banyan abokan hamayyarsa a tseren da ake na daukar Premier.

 

Advertisement

Kungiyar da ke matsayi na goma za ta karbi bakuncin City da ke matsayi na biyu a Anfield ranar Lahadi – kuma akwai tazarar maki 13 tsakanin kungiyoyin biyu.

A Bude Obajana Ba Tare Da Bata Lokaci Ba –Gwamnatin Tarayya

Advertisement

Arsenal ce ke matsayi na daya a saman teburin kuma Conte da ke horas da Tottenham na matsayi na uku da tazarar maki uku tsakaninsa da City.

 

Advertisement

Har ila yau, Guardiola ya ce Liverpool ce babbar abokiyar hamayyarsa ko da yaushe idan ana maganar cin kofi.

Idan ka tambaye ni wannan tambayar lokacin da ya rage wasa 10 kacal, zan ce ba na tunanin Liverpool za ta iya dawowa saman teburi.” in ji shi.

Advertisement

 

“Amma la’akari da wannan matsayi da muke, da kuma gasar cin kofin duniya, komai zai iya faruwa.

Advertisement

 

“Na san karfin da suke da shi. Wasa ne da ko da yaushe yake za fi, kuma bana zaton wani abu sama da wannan.”

Advertisement

 

City ta yi nasara a wasanni hudu daga cikin biyar na Premier da ta buga da Liverpool, amma Liverpool ta doketa a 2019-20 da maki 18.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending