A wani abu da ka iya kawo cikas ga firgitarwa, jam’iyyar APC ta kasa samun nasara a sakamakon zaben kananan hukumomin jihar da aka...
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) ne ke kan gaba da kuri’u 270,000 a kananan hukumomin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, NNPP, Rabi’u Kwankwaso ya yi nasara a karamar hukumar Dawakin-Tofa, mahaifar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje. Kwankwaso ya...
Jahar Adamawa dai na da ƙananan hukumomi 21 kuma ita ce mahaifar ɗan takarar Shugaban ƙasa a inuwar Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. Ga sakamakon zaɓen shugaban...
Kano na da ƙananan hukumomi 44 1-Ƙaramar Hukumar Ƙaraye Mai bayyana sakamako shi ne Dr. Mukhtar Musa Jumullar masu kaɗa ƙuri’a: 82,692 Waɗanda aka tantance: 31,134...
Wani soja ya harbe wani jigon Jam’iyyar PDP, Akinlabi Akinnaso, har lahira a Karamar Hukumar Idanre da ke Jihar Ondo. Lamarin ya...
Dan takarar majalisar tarayyar Mai wakiltar karamar hukumar nasarawa a karkashin inuwar jam iyyar PRP ahmad Muhammad Saleh kaka yace yafi kowanne Dan...
Shugabar karamar hukumar Calabar ta Kudu a jihar Cross River, Misis Esther Bassey ta rasu. Majiyoyi sun shaida wa Daily Trust cewa Bassey ta rasu ne...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutane 85 waɗanda ta ke zargin ‘yan bangar siyasa ne tare kuma da ƙwato muggan...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe iyakokin ƙasar na sa’a 24 gabanin babban zaɓen ƙasar da ke tafe a ranar Asabar. Hakan na kunshe ne...
Manchester United ta tankado keyar Barcelona yayin da ta samu gurbin ’yan 16 da za su ci gaba da buga gasar Europa League. Hakan dai ya...
Manoma dama sauran Al,ummar najeriya sun yi shirin futowa domin su cinciba Alhaji Atiku Abubakar zuwa kan karagar Mulki 2023. Mano dama sauran Al,ummar najeriya sunyi...
Gwamnatin jahar kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayar da tallafin magungun kyauta ga mata masu yuna biyu a fadin kananan hukumomi...
Kotun Koli ta sanya 3 ga watan Maris, 2023 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci a shari’ar da ke kalubalantar dokar sauyin...
Wani ɗalibin makarantar sakandare ya ɗaba wa wata malama yar ƙasar Sifaniya wuƙa har lahira a wata makaranta a garin Saint-Jean-de-Luz na ƙasar Faransa. Ɗan sanda...
Wasu magidanta su biyu, Suleman Adamu da abokinsa Amadu, sun shiga komar ƴansanda a Jihar Adamawa bisa zargin su da yin garkuwa da amarya a...
A jiya Talata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da samar da motoci da kuma ayyukan kiwon lafiya kyauta na tsawon mako guda domin sauƙaƙa...
Karen Green ta fara mallakar IPhone a 2007, amma sai ta yi wani abu da mutane da dama ba su yi ba – ba ta buɗe...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba Da Sakandare (JAMB) ta dakatar da rajistar daliban da ke neman gurbin shiga jami’a kai-tsaye (DE) wanda aka fara ranar...
A fafatawar da ta yi mai ban sha’awa a filin wasa na Anfield, real Madrid ta dawo da ci biyu da nema inda ta samu...