Connect with us

News

Kotun Koli Ta Dage Sauraron Shari’ar Canjin Kudi

Published

on

 

 

Advertisement

Kotun Koli ta sanya 3 ga watan Maris, 2023 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci a shari’ar da ke kalubalantar dokar sauyin kudi da Gwamnatin Tarayya ta yi.

 

Advertisement

Alkalan Kotun su bakwai karkashin jagorancin Mai Shari’a Inyang Okoro sun sanar da haka ne a zaman kotun na ranar Laraba.

 

Advertisement

 

Daga nan suka dage sauraron shari’ar zuwa ranar Juma’a 3 ga watan Maris mai kamawa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending