Gwamnan jihar Yobe da ke arewacin Najeriya Mai Mala Buni ya tsallake rijiya da baya a wani hari da aka kai masa yayin yaƙin neman...
Man City ta samu nasara a kan Villa a wasan farko tun bayan zargin da aka yi mata ka karya dokoki sama da 100 na...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da Motocin Kanawa Bus da su fito su fara jigila kyauta domin kai Al’ummar Jihar Kano...
Manchester United ta koma ta biyu a Premier League, bayan cin Leeds United 2-0 a wasan mako na 23 ranar Lahadi. Marcus Rashford...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarnin rufe shagon zamani na Wellcare nan take kan kin karbar tsoffin takardun Naira da aka sauya wa fasali daga...
Wata mata mai dauke da juna biyu a Kasuwan Magani da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna ta rasa ranta sakamakon rashin...
Jami’an Hukumar Yaki da sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) sun kama jagoran cocin Seraphic and Sabbath Assembly da ke jihar...
Wasu ’yan bindiga sun kashe baturen ’yan sanda (DPO) na yankin Paiko, hedkwatar Karamar Hukumar Paikoro da ke Jihar Neja, SP Mukhtar Sabi’u,...
An yanke wa sojojin DR Kongo bakwai hukuncin kisa saboda ‘tsorata a gaban abokan gaba’ lamarin da ya sa suka gudu, a fagen daga...
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bude sabuwar kasuwar zamani da aka gina a garin Nguru da ke Jihar Yobe wacce aka...
Hukumar Zaɓe mai zaman Kanta a Najeriya INEC ta bayyana matakan da za a bi domin kaɗa ƙuri’a a ranar zaɓe. A...
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule...
Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno. Gab...
Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa (JAMB) ta ce kawo yanzu, ta yi wa dalibai sama da miliyan 1.16 da ke...
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon bala’in girgizar ƙasar da ya afka wa ƙasashen Turkiyya da Siriya ya zarta 28,000, yayin da ake...
An fara samun karin bayani game da mummunan farmakin da jiragen yakin mayakan saman Najeriya suka kai a sansanin mayakan Boko Haram dake dajin...
‘Yan bindiga sun yi wa tawagar jami’an tsaron ɗan takarar mataimakin shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa kwanton ɓauna tare da kashe ‘yan...
Gwaman Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele ya ce bankin ba shi da isassun takardun da zai ishe shi buga sababbin kuɗin da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar tattara kudin haraji ta Jihar Kaduna za ta fara amfani da shafin WhatsApp, da kuma tsarin biyan kudi na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...