DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi na Najeriya sun kama hodar ibilis da wasu muggan ƙwayoyi masu...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum uku sun mutu bayan da wani gini da ba a ƙarasa ba ya faɗi a garin Ngbodo a ƙaramar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan wasan ƙwallon ƙafar Ingila Harry Kane ya zama ɗan wasan da ya fi ci wa ƙungiyar Tottenham ƙwallaye...
DAGA ABDULRASHEED MUHAMMAD RABI’U Real Madrid ta yi rashin nasara da ci 1-0 a gidan Mallorca a La Liga ranar Lahadi, inda Marco Asensio...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mutum ya yanke jiki ya mutu nan take yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ƴan kasar da su ba shi kwanaki bakwai domin ya warware matsalar kudi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun harbe shugaban kotun al’adu ta Ejemekwuru da ke karamar hukumar Oguta a jihar Imo, Nnaemeka Ugboma....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasuwanci da su fara biyan kwastomominsu Akan kanta saboda matsalar cinkoso a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu dalibai a lardin Free State na Afirka ta Kudu sun yi wata tarzoma a ranar Alhamis bayan da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin wata mata a Chicago da ajiye gawar mahaifiyarta a cikin injin daskarewa kusan shekaru biyu yayin da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Akalla mutane uku ne aka tabbatar da mutuwarsu tare da ceto wasu 21 daga wani gini da ya rufta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hada-hadar kasuwanci na tafiyar hawainiya a kasuwannin Jihar Yobe sakamakon canza fasalin kudi da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man NNPC a Najeriya ya nemi taimakon rundunar soji ta 7 da ke da cibiya a Maiduguri da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hisbah a Jihar Kano ta kammala bincikenta a kan wata uwa mai suna Malama Khadija Rano, bayan an...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan takarar shugaban ƙasa bankunan ƙasar nan mallakinsu ne don haka ba abin da ya dame su da ƙaramcin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An ceto wata yarinya ’yar shekara shida wadda aka sace aka kuma sayar da ita N100,000 a Jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun shari’ar Muslunci da ke Filin Hoki a Kano ƙarƙashin mai Shari’a Abdullahi Halliru ta aike da Ƴar TikTok ɗin nan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a Jihar Kano ta raba Auren diyar Ganduje mai suna Asiya Ganduje da tsohon mijinta. Kotu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a ranar Alhamis,Ta sake jadda da Hajiya Laila Buhari a matsayin Yar takarar Sanatan Kano ta tsakiya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani ginin ya rushe a Abuja babban birnin Najeriya, kuma akwai fargaba baraguzab ginin sun danne mutane...