News
Da ɗumi-ɗumi: Kotu ta datse igiyar auren Hajiya Asiya Balaraba Ganduje.
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Wata kotu a Jihar Kano ta raba Auren diyar Ganduje mai suna Asiya Ganduje da tsohon mijinta.
Kotu ta raba Auren Asiya Abdullahi Umar Ganduje bisa Kul’i na ta mayar masa da sadakinsa 50k
Tunda farko Asiya ta Kai Mijinta Inuwa Uba gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Hausawa Filin Hockey ne domin ta raba Aurensu
Advertisements
-
News6 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News3 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News6 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
