DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An kammala daukar karatun Babban Limamin Masallacin Harami, Sheikh Abdulrahman Sudais a ‘studio’ kuma ana dab da sakin sa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana tuhumar wasu ‘yan kasar Uganda da laifin kisan kai bayan da aka kashe wani mutum a birnin Kampala...
Babban Bankin Najeria (CBN) ya umarci bankuna su fara ba wa ’yan Najeriya sabbin takardun Naira da aka sauya wa fasali a saman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta ba da umarnin tsare Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, da kuma gurfanar da shi...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A ranar Larabar da ta gabata ne rundunar ‘yan sandan ta gurfanar da wani mutum mai suna Edmund Uzoma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta musanta cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso na tattaunawa da takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA HAUWA KUNDILA Sojoji 11 ne suka rasa rayukansu a hare-haren kungiyar ’yan ta’addan Tahri al-shamam kan yankin Arewa maso yammacin Syria...
DAGA HAUWA KUNDILA Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa Kasa (ICPC) ta kama wata mata mai shafin Twitter mai suna @Simisola, kan...
DAGA MARYAM JAMILU BABA Wata kotun majistiri dake zamanata a unguwar gyadi-gyadi Kano ta bayar da belin wasu Alkalai da kuma ma’aikatan kotun shari’ar addinin musulinci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Arsenal ta kammala cinikin dan wasan Italiya da Chelsea Joginho kan fam miliyan 12. Joginho mai shekaru 31 ya...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rahotanni sun bayyana cewa wasu da ake zargin ‘yan kungiyar ƴan ta’adda na ISWAP ne sun raba makudan kudade...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan tsakiyar Manchester United Christian Eriksen zai shafe akalla wata uku zuwa hudu yana jinya. Wannan dai tasgaro...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayern Munich ta kammala kulla yarjejeniyar daukar aron mai tsaron bayan Manchester City, Joao Cancelo. An kammala yarjejeniyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An cafke wani matashi a daidai lokacin da yake kokarin sace janareta a wata kotu a yankin Karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da zargin yin garkuwa da wasu yara da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gabanin zaben 2023, surukin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sani Shaaban ya kaddamar da yakin neman zabensa na takarar gwamna a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ya ce bankuna za su ci gaba da karbar tsoffin takardun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele a yau Talata ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan manufofin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Bayan faduwar kasuwannin CD da DvD, fina-finan Hausa sun koma YouTube da salon dogon zango wato “web series”. Sai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kammala cinikayyar ‘yan wasan na nuna cewa za a koma wasanni gadan-gadan musamman wasannin gasar cin kofin zakarun Turai....