Shafin matambayi-ba-ya-ɓata na intanet mafi girma a duniya Google ya bayyana cewa Najeriya ce ta ɗaya a duk duniya a yawan mutanen da ke ziyartar...
An maka wata sabuwar amarya mai suna Fatima Bashir da akafi sani da yar Albarka a kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Post Office,...
Wata Babbar Kotu da ke zamanta a Ikeja, Jihar Legas, ta yanke wa wani malamin makaranta hukuncin daurin rai-da-rai bayan da ta kama shi da...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara su fice ba tare da bata wani...
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sha alwashin gurfanar da ma’aikatan da ke karbar makudan kudade domin hada-hadar kasuwanci. Gwamnan babban bankin...
Mutum ashirin sun rasa ransu wasu 61 kuma suka samu raunuka sakamakon wani hadarin manyan motoci biyu, bas da wata mai sulke a lardin Limpopo...
Na farko kodai kotun ta yanke hukuncin CBN da Bankuna su cigaba da karbar tsoffin kudaden tare da cigaba da hada-hada dasu a tsakanin...
Cibiyar yaki da cututtuka ta najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da Yobe da...
‘Yan sanda a Tunisia sun kama shugaban wani gidan rediyo a rana ta uku na kamen ‘yan siyasa da masu fafutika. Wakiliyar BBC...
A ranar 25 ga watan Fabrairun da muke ciki ne dai za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa da na ‘yan majalisun...
Kwana 10 kafin zaben shugaban kasa, Hukumar Zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen rumfunan zabe 124 da ta soke....
Gwamnatin Jihar Kano, ta yi gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kwace lasisin wasu manyan ‘yan kasuwa ko kuma...
Shahararren malamin addinin Musulunci a Kano, Sheikh Dakta Muhammad Nazifi Inuwa, ya ce yin rigima, har ta kai ga an yi kashe-kashe a lokacin...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da umarnin rufe kwalejojin fasaha a faɗin ƙasar gabanin babban zaɓen ƙasar da ke tafe ranar 25 ga watan Fabrairu da...
Wata matar aure ta rasu sakamakon takaddama kan rashin sabbin takardun kudin biyan kudin asibitinta a Karamar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna. ...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce fiye da mutum 20 ne ake fargabar sun mutu sanadin cutar sanƙarau da ta ɓulla bana a jihar. Jigawa,...
Matsalar ƙarancin kuɗi ta jefa marasa lafiya a jihar Kano cikin wahala. Wani bincike da jaridar Daily Trust on Sunday ta gudanar ya...
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ba za ta lamunci labaran bogi da ake yaɗawa da sunan jami’anta ba a shafukan sada zumunta. Rundanar,...
Ana zargin an kashe mutane tare da kona motoci tara a karamar hukumar Tudun Wada bayan da wani rikici ya kaure tsakanin magoya bayan...
Dan takarar gwamnan jahar kano a jam’iyyar LP ya koma APC, tare da ayyana goyon baya ga takarar Bola Ahmad Tinubu. Shine ke yiwa jam’iyyar...