Sabon kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano CP Muhammad Yakubu ya kama aiki, bayan dauke tsohon kwamishina, Mamman Dauda, zuwa jihar Plateau domin gudanar da...
Gwamnoni Jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara sun kai ƙarar ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami, da gwamnan Babban Bankin ƙasar Godwin Emefiele, saboda zargin...
Fadar Mai alfarma sarkin musulmin Najeriya Muhammad sa’ad Abubakar lll ta sanar da ranar Laraba a matsayin 1 ga watan Sha’aban. A wani...
Liverpool za ta karbi bakuncin Real Madrid ranar Talata a wasan farko zagayen ‘yan 16 a Champions League da za su kara a Anfield. Wannan shine...
Yan bindiga sun kona wata kurmus bayan sun kai hari a gidan tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta DSS, Emeka Ngwu. Mazauna yankin sun ce...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Kasa , INEC, ta gargaɗi masu aikin sa ido kan yadda zaɓukan ƙasar za su gudana su kiyaye...
Hukumar tsaro ta DSS ta tsananta bincike a kan Gwmanan Babban Bankin Najeriya (CBN) domin gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin...
fitattecn Mawakin gambarar Hausa G Fresh al-amen Ya gurfanane bisa zargin wasa da Sallah wanda sashin Kai Samame na Hukumar Hisbah suka nemo shi kuma...
Gwamnonin jam’iyyar APC guda uku a ranar Litinin din nan sun gana da ministan shari’a, Abubakar Malami da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya ta kama wasu mutane 27 da ake zargi da hannu cikin wani tashin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi bajekolin wasu matasa da ta cafke bisa zarginsu da lalata allunan ’yan takara a sassa daban-daban na Jihar. ...
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano ta umarci maniyata aikin hajjin bana da su biya naira miliyan 2.5 a matsayin mafi ƙarancin kuɗin...
Mataimakin shugaban gwamnatin riƙo da ke mulkin Sudan, Mohamed Daglo, ya bayyana juyin-mulkin sojoji na 2021 a ƙasar a matsayin kuskure. A wani jawabin da ya...
Kamar a kowace kasa, dokar zabe ta tarayyar Najeriya ta tanadi hukunce-hukunce ga laifukan da ta bayyana cewa sun ci karo da yadda aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jim kadan bayan jam’iyyar NNPP ta nemi a cire kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Mamman Dauda bisa zargin nuna bangaranci babban...
A daidai lokacin da babban zaɓe ke kara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu...
Sakataren harkokin wajen Amurka, Anthony Blinken ya ce ya gargaɗi China cewa za ta ɗandɗna kuɗarta idan har ta bai wa Rasha wani taimako...
Jamiyyar PDP, ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya tilasta wa ‘yan jam’iyyar APC da gwamonin ta da Bola Ahmed Tinubu, su fito...
An baza jami’an ƴan sanda a sassan birnin Lagos na Najeriya domin dakile tarzomar da ta ɓarke wadda ake kyautata zaton tana da nasaba da matsalar...
A yayin da zanga-zangar ta bazu a wasu sassan kasar kan manufar musanya kudi, babban bankin Najeriya (CBN) ya umarci bankunan da su karbo tsofaffin takardun...