News
Rundunar Yan sanda sun kama mutum 27 kan zargin tashin hankali a Shagamu
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya ta kama wasu mutane 27 da ake zargi da hannu cikin wani tashin hankali da ya ɓarke a garin Shagamu a ranar Litinin.
Ana zargin masu zanga-zangar da lalata bankuna, sakamakon rashin takardun kuɗi na naira a na’urorin ATM mallakar bankunan.
‘Yan ƙasar dai na kokawa kan ƙarancin sababbin takardun kuɗin,a yayin da gwamnati ta haramta ta haramta amfani da tsofaffin takardun kudi na naira 500 da kuma 1,000.
-
News6 days ago
ICPC Ta Yi Barazanar Daurin Shekaru 7 Ga Masu Yiwa Baki Rajistar NIN A Matsayin Yan Najeriya
-
News2 days ago
Jam’iyyar ADC Ta Yi Watsi Da Cire Ta Daga Rijista, Ta Sha Alwashin Kalubalantar Hukuncin Kotu
-
News7 days ago
Hayar Jirage Hadi Sirika Ya Dakko Daga Habasha Don Damfarar Yan Najeriya Da Sunan “Nigeria Air” — Shaida
