Manya lauyoyi masu muƙamin SAN su 19 sun lashi takobin taimakawa Atiku kyauta don kishin kasa, don kalubalantar nasarar Tinubu. Ga sunayensu kamar haka...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa babu wanda ya lashe zaben ‘yan majalisar tarayya da aka gudanar a mazabar...
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta cafke wani matashi mai shekara 22 a duniya, mai suna Muhammad Bala, wanda ya fito daga Mararaban-Madagali cikin...
Ƴan ta’adda sun hallaka wata mata mai juna biyu na wata shida da wasu mutum huɗu a garin Agwa da ke ƙaramar hukumar Rafi...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce a shirye take ta samar da tsaro a lokacin zaben gwamna da ’yan majalisar dokoki da za a...
Wata da ke zamanta a yankin Gwagwalada a Abuja, ta tsare wasu makiyaya biyu da suka amsa laifin yin garkuwa da wata mata tare da yi...
Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden ƙarfin haramta amfanin...
Jam’iyyar APC mai mulki ta yi raddi ga dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, kan zanga-zangar da ya jagoranci wasu jiga-jigan jam’iyyar wajen neman...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta cire sunan Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhassan Ado Doguwa, daga jerin wadanda suka lashe zaben da...
Sama da mako guda bayan gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, Gamayyar kungiyoyi areawa mai suna Northern States Civil Society Network ta ce zaɓen ya...
Wasu mutum 10 ’yan uwan juna sun mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Kaduna zuwa Kachia a yayin da suke...
Hukumar kula da kafofin yaɗa labarai ta kasa ta ce ta lura da yadda ake sanya abubuwan da suka shafi addini da ƙabilanci da kuma kalaman...
Biyo bayan hukuncin da kotun kolin Najeriya ta yanke, wanda ya kara wa’adin dokar amfani da tsohon kudin kasar nan zuwa watan Disamba,...
Kotu Ya Ba da Belin Hon. Ado Doguwa Litinin, Maris 06, 2023 at 3:58 Yamma kotu ya ba da belin Hon. Ado Doguwa, wani jigon siyasar...
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi sanadin lalacewar gidaje akalla 105 a yankin Oke-Ako da ke Karamar Hukumar Ikole ta Jihar Ekiti. ...
Akalla sojoji tara ne suka mutu wasu da dama kuma suka jikkata a wani harin kunar bakin wake da aka kai a kudu maso yammacin...
Dakarun hadin gwiwar soji sun dakile wani harin kungiyar Boko Haram a garin Monguno da ke Arewacin Jihar Borno. Majiyoyi sun shaida wa Zagazola Makama, wani...
Yan sanda sun gano shirin wasu ’yan siyasa na dauko hayar bakin ’yan daba zuwa Jihar Kano don tayar da rikici a zaben gwamna...
Wani dan sanda da har yanzu ba a bayyana sunan sa ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya ce’yan siyasa masu rike da madafun iko za a dora wa laifin gazawar Najeriya wajen samun...