Taliban ta tabbatar da kama wani da ake zargin ya yi wa wata mata da ‘yarta ‘yar shekara 12 a kauyen Khanqah da ke lardin Sarpul...
Fara kidayar gidaje da yawan jama’a na kasa na shekarar 2023, wanda tun farko aka shirya yi a ranar 29 ga Maris, dage zaben gwamnoni...
Wata babbar Kotu a Ghana ta yanke wa wasu mutum uku ɗaurin shekara 73 a gidan yari saboda yi wa wasu yan mata guda huɗu ‘yan...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar...
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya ta fara gudanar da bincike kan zargin cin zarafin fasinjoji sama da 200 da suka nufi Najeriya a...
Kotun Koli kasar nan ta tabbatar da Sanata Rufai Sani Hanga a matsayin Sanatan Kano ta tsakiya a jamiyyar NNPP. Lauyan dake kare Jamiyyar NNPP da...
Kocin Arsenal, Mikel ArtMikel Arteta eta ya ce dole ne tawagarsa ta kara azama idan tana so ta ci gaba da samun nasarori a wasanni ....
Ana sace wayar Sanata Orji Uzor Kalu ya ce an sace masa wayar hannu a lokacin taron mika takardar shaidar cin zabe ga zababbun...
Yayin da ake ci gaba da tunkarar zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun dokokin jihohi a Najeriya, matasa, kungiyoyin fafutuka da wasu masu ruwa da...
A ranar Laraba, 8 ga watan Maris, 2023, Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta dage ranar zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha da aka shirya...
Masanin kiwon lafiya daga Jami’ar Ibadan, Dokta Yemi Raji, ya shawarci ’yan Najeriya da su rungumi matakan kariya a matsayin hanya mafi inganci wajen yaki da...
Hukumar ƙwallon kafa ta kasar Syria ta haramta wa tsohon kyaptin ɗin ƙkasar, Ahmed Al-Saleh ƙwallo har abada bayan da ya kwarfa tare da...
Mayakan kungiyar ISWAP sun kashe masunta 37 a jihar Borno ta yayin wani hari da suka kai kansu lokacin da suke tsaka da aiki. Jagoran mayakan...
Ana zargin wata matar aure ta sanya danta ya kashe kanin mahaifinsa kuma jagoran neman auren ’yarta. Ana zargin matar ta sanya dan...
AC Milan ta samu nasarar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, bayan da kungiyar ta Italiya ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta kawo karshen fatan PSG na lashe kofin zakarun Turai cikin wannan kaka, bayan da ta lallasata da kwallaye biyu...
An kuɓutar da gwamman mutane a wani taho mu gama tsakanin jirgin ƙasa da wata motar bas a birin Ikeja da ke jihar Legas. ...
Wata mata mai shekara 43 ta gurfana a gaban kotu bisa zargin ta da cin zarafin wani dan sanda ta hanyar gantsara mata...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ɗage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da za a yi ranar 11 ga watan...
Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da bukatar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Gregory...