News
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli kasar nan ta tabbatar da Sanata Rufai Sani Hanga a matsayin Sanatan Kano ta tsakiya
Kotun Koli kasar nan ta tabbatar da Sanata Rufai Sani Hanga a matsayin Sanatan Kano ta tsakiya a jamiyyar NNPP.
Advertisements
Advertisements
Lauyan dake kare Jamiyyar NNPP da Sanata Rufai’ Sani Hanga a kotun Barrister Bashir Yusif Tudun Wuzirci dake kotun yanzu haka ne ya tabbatar wa da Premier Radio.
Advertisements
Advertisements
