Gwamnatin Kano ta yi kira ga zaɓaɓɓen gwamnan jihar Engr Abba Kabir Yusuf ya yi haƙuri, ya daina fitar da sanarwar hukuma da sunan shawara...
A halin da ake ciki, ‘yan Najeriya sun nuna damuwarsu kan matakin da gwamnatin kasar ta dauka na mayar da aikin cire tallafin man fetur ga...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta ta gurfanar da wani jami’in tsaron gida yari mai suna mista Eyimoga Moses a gaban Babbar...
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya shawarci dukkanin masu gine gine a filayen gwamnati da su dakata nan take. Abba...
Kwamitin tuntuɓa tsakanin jam’iyyun Najeriya ya ce zargin kafa gwamntin riƙo a ƙasar, babban abin tayar da hankali ne da cusa fargaba. Shugaban kwamitin, Engr...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano, bisa jagorancin kwamishinan ƴan CP Mamman Dauda ta yi nasarar cafke mutane 14 da ake zargi da aikata laifin satar...
Matsalar karancin man fetur da aka sha fama da ita na tsawon watanni a Jihar Kano, ta fara ja baya. Kamfanin Dillacin Labarai na Najeriya...
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata zargin da mutane ke yi cewa ba zai kyale zababben Gwamnan Jihar...
Ƴan sanda na can suna kokarin kuɓutar da masu bauta da suka rufta a wani wurin bauta a yankin Madhya Pradesh da ke Indiya. ...
Yan sanda a Jihar Legas sun kama wani matashi mai shekara 27 wanda ake zargi da ya yi wa jaririyar wata tara a duniya fyade. ...
Fitaccen Lauya kuma Dan gwagwarmaya a Najeriya mazaunin kasar Burtaniya Bulama bukarti ya bayyana cewa, babban laifi ne samun mutum da hannu cikin shirin kafa gwamnatin...
Kasa da awa 24 bayan ’yan bindiga sun sace wani jaririn da wata mai jego ta haifa a sansaninsu, an sake kashe mutum...
Hukumar kwallon kafar duniya ta karbe damar daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 20 daga hannun Indonesia. Matakin...
Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja (FCTA) a ranar Laraba ta ragargaje baburan da ta kwace daga hannun ’yan acaba kimanin 476. Hukumar ta kuma sha...
Kwana goma sha biyu cif bayan Kotun Kolin ta yanke hukuncin a ci gaba da amfani da tsofaffi da sababbin takardun kudin na Naira...
Azumin wata Ramadan wani tsagi ne na shika-shikan Musulunci da ya wajabta a kan kowane baligi mace ko namiji, kuma mai cikakkiyar lafiya. An gano yin...
An rantsar da Humza Yousaf a matsayin shugaban yankin Scotland a wani ƙwarya-ƙwaryar buki a birnin Edinburgh. Humza, ya zama musulmi na farko da...
Hukumar tsaro ta farin kaya ta kasa DSS ta ce ta shaida wasu jiga-jigai a wata maƙarƙashiya ake kitsawa don kafa gwamnatin riƙon ƙwarya a ƙasar....
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano a ranar Laraba ta jagoranci fasa giya fiye da kwalba miliyan biyu da ta kwace a fadin Jihar. An...
Yanzu yanzu: Gawuna ya taya Abba Kabir Yusif murnar lashe zaɓen gwamnan Kano. A cikin wani saƙon murya da ɗan takarar na APC ya fitar, ya...