News
Duk Wanda aka same shi da kafa gwamnatin rikon kwarya hukuncin kisa ne. – Bulama Bukarti
Fitaccen Lauya kuma Dan gwagwarmaya a Najeriya mazaunin kasar Burtaniya Bulama bukarti ya bayyana cewa, babban laifi ne samun mutum da hannu cikin shirin kafa gwamnatin rikon kwarya.
A tsarin dokar kasa duk Wanda a kama shi da hannu ciki ba makawa hukuncin kisa ake yanke wa mutum.
’Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutum 3, Sun Sace Wasu 16 A Kauyukan Kaduna
Advertisements
mBulama ya bayyana haka ne a wata hira da a gabatar da shi a gidan Talabijin na Channels TV a ranar laraba. Haka zalika bulama ya bayyana cewa, bai kamata Hukumar DSS ko jamiai suyi wasa da wannan rahoton na Hukumar farin kaya ba. Ya zama wajibi su dauki lamarin da muhimmanci
-
News6 days ago
Ban Taɓa Nadamar Adawa Da Yunƙurin Obasanjo Na Wa’adin Mulki Karo Na Uku Ba — Atiku
-
News4 days ago
Wasu Kansiloli Na Zargin Ciyaman Da Daukar ‘Yan Daba Domin Kai Musu Hari A Kano
-
News6 days ago
Jami’an Ƴansanda Sun Ƙwato Na’urorin Solar 160 Da Darajarsu Ta Kai Kimanin Naira 59.2 A Kano
