Real Madrid ta tsallaka wasan karshe na gasar Copa Del Rey, bayan da ta yi wa Barcelona dukan kawo wuka har gida da ci 4 da...
Wata gobara da ba a san musabbabinta ba ta yi sanadiyyar mutuwar wani magidanci mai suna Abdurrahman Abdullahi da aka fi sani da Danjummai, tare da...
Dabino dan itaciya ne mai albarka, domin kuwa, Dabino yana dauke da sinadarin da ke karawa jiki karfi da kwari, yana kuwar da sukari da ke...
Ƙasashen Larabawa sun yi Alla-wadai da harin da sojojin Isra’ila suka kai Masallacin Kudus da kuma artabu tsakanin masallata da jami’an tsaro. Babban Sakatare-janar na kungiyar...
Gwamnatin tarayya ta yi ikirarin cewa zaben 2023 da ya gudana shi ne mafi karancin tashin hankali da aka taba gani a tarihin kasar. Ministan yada...
An yaba wa wani matuƙin jirgin ɗan Afirka ta Kudu kan nasarar saukar gaggawa da ya yi, bayan da ya lura da wani maciji nau’in...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ta sanya a yankin Nasarawa da Trikania da ke Karamar Hukumar Chikun ta jihar....
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta rufe zauren majalisar dokokin jihar kan rikicin shugabanci da ake ci gaba da yi. Jami’an kwantar da tarzoma sun isa...
Masanin tattalin arziki a nan kano, Dr Abdurrazak Ibrahim Fagge ya ce yayi wuri Najeriya ta fara tunanin cire tallafin mai a wannan lokaci da kasar...
Hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta kasa NCC ta musanta zargin bin diddigin da daukar maganganu da tattaunawar da Mutane ke yi ta wayar...
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewa dalibai takwas ne kawai aka sace tare da wasu mutane inda ta jaddada cewa ba a sace daliban a...
A karon farko tun bayan mamayar Rasha, shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, zai kai ziyara Poland. Poland na ɗaya daga cikin ƙasashen da suka fi...
Zargin caccakar Gwamna Babagana Umara Zulum na Jihar Borno ya jefa wani dan jarida ya rasa aikinsa nan take sakamakon harzuka Gwamnan da ya...
Tsohon Shugaban Kasar Amurka, Donald Trump, kuma dan takarar jam’iyyar Republican a zaben 2024, ya musanta aikata laifuka 34 da ake tuhumarsa da aikatawa. Trump ya...
Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya, NCDC, an samu barkewa annobar cutar amai-da-gudawa a jihohi shida da su ka haɗa da Cross River (397), Zamfara...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta sanar da rasuwar mutum uku sakamakon wani hatsarin mota da ya auku da safiyar Talata a birnin Kano. Kakakin...
Shahararren mawakin siyasa nan Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaben gwamnan Kano. Wakar dai ta haifar da Zazzafar muhawara ta ɓarke a...
An Tsinci Gawar Mai Ciki A Gefen Titi A Kano An tsinci gawar wata mai ciki mai shekara 20 a gefen titi a kauyen...
Babban Kotun Jihar Kano mai lamba biyu ta yanke wa wasu mutum biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same su da laifin...
Wata kotun Majasteri da ke da zama a gidan Murtala a birnin Kano, ta umarci wani mutum mai suna Isyaku Shu’aibu, mazaunin unguwar Ja’en da...