Connect with us

News

Wasu  Daga cikin Amfanin Dabino a Jikin Dan Adam

Published

on

Dabino dan itaciya ne mai albarka, domin kuwa, Dabino yana dauke da sinadarin da ke karawa jiki karfi da kwari, yana kuwar da sukari da ke cikin jinin mutum wanda yake raguwa   sakamakon rashin cin abinci ko abin sha, dabino yana dauke da sinadarin ‘Iron,’ wanda yake taimakawa wajen karin jini. Sannan yana karfafa jini da hantar mutum. Ga wasu daga ciki:-

1. Yana samar da ruwan jiki
2. Yana taimakawa mata masu ciki
3. Yana karawa mai shayarwa ruwan
nono
4. Yana gyara fatan jiki
5. Yana maganin ciwon kirji
6. Yana maganin ciwon suga
7. Yana maganin ciwon ido
8. Yana maganin ciwon hakori
9. Yana gyara mafitsara
10. Yana maganin basir
11. Yana kara lafiyar jarirai
12. Yana rage kiba, wadda ba ta lafiya
ba ce ma’ana kumburin jiki na ciwo
13. Yana maganin, majina
14. Yana sa kashin jiki ya yi karfi
15. Yana maganin gyambon ciki (Ulcer)
16. Yana kara karfi da nauyi
17. Yana maganin ciwo ko yanka
18. Yana karawa koda lafiya
19. Yana maganin tari
20. Yana maganin tsutsar ciki
21. Yana maganin kullewa ko cushewar
ciki
22. Yana rage kitse
23. Yana maganin cutar daji (Cancer)
24. Yana maganin cutar Asma (Asthma)
25. Yana kara karfin kwakwalwa
26. Yana maganin ciwon baya, ciwon
gabbai, ciwon sanyi wanda yake kama
gadon baya.
27. Yana kara sha’awa da kuzari
28. Yana magance cututtuka dake
damun kirji
29. Yana karya sihiri.
30. Yana saurin narkarda abinci
31. Yana taimakawa wajen kara jini
32. Yana taimakawa Ma’aurata maza/mata
33. Yana Maganin Basir Mai sa tsugunni a
bayi.
34. Yana Maganin Gudawa
35. Yana taimakawa kwakwalwa wajen Samun
basira..
36. Yana kariya daga Sihiri
37. Yana taimakawa Mata masu ciki dan
samun
sauqi wajen haihuwa.
38. Yana kariya daga Sihiri.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending