Gwamnatin tarayya ta ce za a kammala aikin titin Kaduna zuwa Zariya zuwa Kano kafin ranar 29 ga watan Mayu. Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji-Fashola...
Fitaccen mawakin siyasar nan da ke Jihar Kano, Dauda Adamu Kahutu (Rarara) ya bukaci Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ta yi watsi da karar...
Liverpool ta samu nasarar farko cikin wasanni 5 da ta buga a gasar Premier Ingila, bayan da ta lallasa Leeds United a gida da kwallaye 6-1....
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta tsawaita lokacin yin rajista ga dalibai da ke neman gurabun karatu kai-tsaye da mako guda. JAMB ta tsawaita...
An cafke wata mata bisa zargin ta sayar da ’yarta mai shekara daya da wata shida a domin ta biya bashin banki da ta...
Hukumar Zabe ta Kasa INEC za ta yi taron gaggawa a yau Litinin kan dambarwar da ta dabaibaye tattara sakamakon zaben gwamnan Jihar Adamawa. Tun...
Wani matashi mai shekara 29, Akarachi Amadi, ya doke dan majalisa mai ci a karashen zaben dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Mbaitoli/Ikeduru da ke Jihar...
Yanzu haka dai kwamishinan zabe na hukumar INEC reshen jihar Adamawa Hudu Yunusa-Ari na cikin tsaka mai wuya bayan ayyana sakamakon zaben gwamnan...
Jami’an tsaro sun kwato shanu sama da 800 da ’yan fashin daji suka sace a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna. Bayanai sun...
Umrah kalma ce ta Larabci wadda ke nufin ziyara, kamar yadda Dakta Abubakar Sani Birnin Kudu, babban limamin Dutse da ke jihar Jigawa ya...
An kashe mutum shida, an jikkata wasu da dama a kauyen Utai na Karamar Hukumar Wudil ta Jihar Kano, yayin karashen zaben ranar Asabar....
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya lashe zaben fid-da gwani tare da zama dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP na Jihar Kogi. Hakan...
Matashin ɗan jarida Musa Sani Aliyu wanda aka fi sani da Musa Khan ma’aikacin gidan radio Jalla dake jihar Kano a daren jiya ya tsallake Wani...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Sanata Aisha Dahiru, wacce aka fi sani da Binani a matsayin wadda ta lashe...
Wannan lamari ne mai ban tsoro yayin da wani dan bindiga mai tsattsauran ra’ayi ya taho da wani dan siyasa da dan uwansa a Indiya...
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi afuwar al’ummar jihar kano sakamakon karewar wa’adin gwamnatin sa. Ganduje ya ce ya yafewa duk wanda ya...
Wata mata mai shekaru 34 mai suna Nosimot Alalade, a ranar Juma’a, ta gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke Abeokuta, a Isabo bisa...
Kylian Mbappe ya kasance dan wasan da ya fi ci wa Paris St-Germain kwallo a Gasar Ligue 1 bayan sun doke Lens da ci 3-1 ranar...
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Femi Gbajabiamila ya jaddada matsayarsa inda ya ce shi har yanzu bai nuna wanda yake so ya gaje shi...
Wani matashi mai suna Ahmed Golo mai shekara 24 ya gudu da wata budurwa mai suna Sa’ada Mohammed mai shekara 18 a duniya da...