Connect with us

News

Dino Melaye Ya Zama Dan Takarar Gwaman Kogi A PDP

Published

on

Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya lashe zaben fid-da gwani tare da zama dan takarar Gwamna na jam’iyyar PDP na Jihar Kogi.

 

Hakan sai na nufin shi ne zai tsaya wa jam’iyyar takarar Gwamna a zaben na ranar 11 ga watan Nuwamba mai zuwa.

Yadda Ƴan Daba Masu Ƙwacen Waya Suka Jiwa Ɗan Jarida Mummunan Rauni a Kano

Sanata Dino Melaye ya sami nasarar lashe zaben ne bayan ya doke abokan takararsa a zaben da fafatawa ta yi zafi a cikinsa.

 

Tsohon dan Majalisar Dattijan dai zai fafata ne da Usman Ododo, dan takarar kujerar na jam’iyyar APC a zaben da ke tafe.

Advertisement

 

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending