Connect with us

News

Na Yafewa Duk Wanda Ya Taba Bata Mun, Nima Ku Yafe Mun – Ganduje

Published

on

 

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi afuwar al’ummar jihar kano sakamakon karewar wa’adin gwamnatin sa.

Advertisement

Ganduje ya ce ya yafewa duk wanda ya taba fadar wata magana akai sa, yakara da cewa shima yan rokon al,ummar jahar kano da su yafe sa duk laifukan da nayi musu.

. An Maka Wata Mata A Kotu Bisa Karya Ƙafar Ma’aikacin NEPA Yayin da yaki Ƙoƙarin Yanke Mata Wuta

Gwamna Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da ya halarci Tafsirin Al’qur’ani mai girma a masallacin juma’a na alfur’qan dake Nasarawa GRA.

Advertisement

Ganduje dai ya mulki jihar Kano tsahon shekaru 8 tun daga Shekara ta 2015 zuwa ƙarshen watan gobe 29 ga watan mayun 2023.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending