Wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ya janyo ce-ce-ku-ce bayan da aka ga wani dan sanda yana durƙusawa yana daura wa Abdullahi Umar...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da ware kimanin naira biliyan 15.6 domin biyan hakkokin tsofaffin kansiloli da suka yi aiki tsakanin shekarar 2014 zuwa 2024, a...
DAGA UMAR IDRIS SHUAIBU, KANO A yadda siyasa ta kamata ta kasance, shugabanci bai takaita ga samun madafun iko ba, illa ya kasance hanyar ciyar da...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar NNPP ta rasa kowane irin tasiri a siyasar Najeriya, yana mai cewa jam’iyyar...
Babbar Kotun Jihar Kano ta bayar da umarnin cafke tsohon Antoni Janar kuma Kwamishinan Shari’a, Barrister M. A. Lawal, bayan da ya gaza bayyana a...
DAGA SALIM BELLO SALE Kiran goron gayyatar da Shugaban Riƙon APC, Abdullahi Ganduje ya yi wa Gwamna Abba Yusuf na Kano, cewa ya zo ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya mayar da martani akan gayyatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje ya...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Majistare da ke Kano ta tsare fitaccen dan siyasar nan, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda kan kalaman batanci da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi zargin cewa magajinsa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya raba masarautar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsofaffin gwamnonin jihar Kano guda biyu, Sanata Rabiu Kwankwaso da magajinsa, Dr Abdullahi Ganduje, sun amince da yin aikin ba da shawara...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Jam’iyyar APC mai mulki ta ce akwai yiwuwar sukar da ake ci gaba da yiwa ayyukan shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce surutan da mutanen Jihar Kano suka rika yi a kafafen sada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Fadar shugaban kasa ta ce ba ta yi zaben tumun dare ba a nada tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A jiya ne dai ake sa ran kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC zai amince da zaben Dakta Abdullahi Ganduje a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado ya sha alwashin bincikar tsohon Gwamna...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano mai barin gado, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami baki ɗaya mambobin majalisar zartarwa daga bakin aiki. Ganduje ya...
Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nemi afuwar al’ummar jihar kano sakamakon karewar wa’adin gwamnatin sa. Ganduje ya ce ya yafewa duk wanda ya...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zamanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega a matsayin shugaban zartarwa Shugaban...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kin bin umarnin kotun koli na ci gaba da amfani da tsofaffin...