Rundunar ‘yan sandan Kenya ta kama wani fasto kan zargin hannu a mutuwar mutum huɗu, sakamakon azumin da ya ce su yi don haɗuwa da Yesu....
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya Alh assan Ado Doguwa ya ci zabe a karo na biyar. Baturen zaben da aka kammala a ranar Asabar,...
Sojojin da ke sintirin jiran ko ta kwana sun harbe wani mutum yana kokarin kwace akwatin zabe a hannun jami’an Hukumar Zabe ta Kasa INEC...
Ana yin gumurzu tsakanin sojojin Sudan da rundunar tsaro ta musamman a Khartoum da wasu yankunan kasar, lamarin da ya jefa tsananin tsoro a zukatan ‘yan...
Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa, Mustapha Ahmed, ya ce akwai yiyuwar za a iya samun ruwan saman kasa da kasa a...
Rabuwar auren Hiba Abouk da Achraf Hakimi dan wasan Morocco, ya bazu a kafofin yada labarai, bayan da aka ruwaito cewa matar ta shigar da...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC), ta tura jami’anta 100 don yaki da sayen kuri’u a Kano, Katsina da kuma...
Rahotanni na cewa daliban nan mata guda biyu da wasu ’yan ta’adda suka yi garkuwa da su a Jami’ar Tarayya da ke Gusau sun kubuta. ...
A wani abu mai kama da fim din nan na “Zootopia” da aka yi a shekarar 2016, ’yan sandan birnin Kalifoniya a kasar Amurka sun dauki...
Mujallar Time ta Amurka ta sanya sunan zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu cikin jerin mutum 100 masu ƙarfin faɗa a ji a duniya a...
Rundunar ‘Yan sandan Kano ta ba wa mazauna jihar tabbacin samun isasshen tsaro a yayin zaben da za a gudanar a ranar 15 ga watan...
Gwamnatin Aljeriya ta karrama Imam Walid Mehsas wanda kyanwa ta dare jikinsa a daidai lokacin da yake jagorantar Sallar Tarawih. Limamin cikin tausasawa ya yi...
A wani labarin kuwa, zaben fidda gwani na gwamna a jihar Kogi karkashin jam’iyyar APC da aka gudanar a jiya ya dauki wani sabon salo, yayin...
Mutane milyan daya da dubu dari takwas ne suka amfana da shirye-shiryen. Gwamnatin tarayya ta ce mutane miliyan 1 da dubu dari 8 ne suka...
Shugaban Majalisar Malamai na Jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya bayyana cewa yin Sallar Tahajjud a gida ya fi lada da alheri kuma ba dole ba...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta binne wasu gawarwaki 49 a rami daya idan ’yan uwan masu su ba su zo sun tafi da su...
Dalibar mai suna Aminat Akanke Tajudeen ta rasu ne a ranar jajibirin bikin rantsar da su a matsayin sabbin daliban kwalejin. Abokan...
A farkon makon jiya ne Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Zainab Ahmed, ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta ciwo bashin Dala Miliyan 800, don ta raba...
Hukumar kula da aikin ‘yan sanda a Najeriya ta ce ta kafa kwamitin bincike don bin diddigin zargin cewa ana biyan sama da naira...
Laylatul Qadr, dare ne mai matuƙar muhimmanci ga dukkan Musulmi. A wannan dare ne Musulmai suka yi imani da cewa Allah (SWT)...