Connect with us

Politics

Alhassan Doguwa ya yi tazarce a karo na hudu

Published

on

 

Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Tarayya Alh assan Ado Doguwa ya ci zabe a karo na biyar.

Advertisement

Baturen zaben da aka kammala a ranar Asabar, F arfesa Sani Ibrahim, ya ce Alhassan Ado Doguwa ya yi nasarar komawa kan kujerarsa ne bayan ya samu kuri’u 41,573 a yayin da dan takarar jam’iyy ar NNPP, Yusha’u Salisu, ya zo na biyu da kuri’u 3 4,831.

Sojoji Sun Harbe Barawon Akwatin Zabe A Kebbi

Idan za a iya tunawa bayan zaben da aka gudana r ranar 25 ga watan Maris, INEC ta bayyana Dogu wa a matsayin wanda ya yi nasara.

Advertisement

Amma daga bisani aka janye nasarar Doguwa ba yan da baturen zaben, Farfesa Ibrahim Yakasai ya cewa tursasa masa bayyana sakamakon aka yi, d on haka bai samu nutsuwar yin lissafın kuri’un da aka jefa yadda ya kamata ba, kasancewar rayuwa rsa da ta ma’aikata na cikin hadari a lokacin.

Amma daga baya da aka yi lissafi aka gano zabe n bai kammalu ba saboda kuri’un da aka soke su n zarce tazarar da ke tsakanin kuri’un Doguwar d a na Yusha’u.

Advertisement

Hakan ne ya sa aka kammala zaben a yau, wand a Alhassan Ado Doguwa ya yi nasara.

sagirusaleh

Advertisement

21:38 PM Apr 15,2023

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending